Wani Matashi Ya Kashe Tsohuwa Mai Shekaru 70 Da Danta

​ Rundunar ‘yan Sandan jihar Jigawa ta cafke wani matashi dan shekaru talatin (30) mai suna Haruna Barde, wanda ake zargi da kisan wata tsohuwa mai shekaru saba’i n, da haihuwa da dan ta a Jahun dake jihar Jigawa.

Kakakin ‘yan Sandan jihar Alhaji Jinjiri Abdu, da yake tabbatar da labara, a Dutse, babban birnin jihar ya ce lamarin ya faru ne ranar talata, a kauyen Nahuce.

Kakakin ya kara da cewa tsohuwar Zainab Abubakar, mai shekaru saba’in (70), an kashe ta ne dare da dan ta Hassan Abubakar, mai shekaru hamsin (50).

Jami’in ‘yan Sandan yace Hassan ya gamu da ajalisa ne a lokacin da yake kokarin kare mahaifiyarsa, ba’a bad dalilin da yasa Haruna Barde ya aikata wannan aika aikan ba.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s