El-Rufai ya yi Allah wadai da ta’addancin da yafaru a bakin ofishin NUJ

injured Liberty TV Head Camera Unit

Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai yace gwamnatinsa baza tabari wani mahaluki ya hana wasu ya’ncinsu na yin taro da fadin albarkacin bakinsu ba. A sakon da ya aikawa majalisar kungiyan y’an jarida na Kaduna, mai girma gwamna yayi allah wadai da abunda ya faru.

Kuma Mai girma gwamna ya jajantawa NUJ da kuma mambobinta, da sauran mutanen da y’an ta’adda suka ciwa mutunci a wajen. Mai girma gwamna ya bada umurnin binciken lamarin da kuma kamo duk wanda keda hannu a ciki. Sannan kuma ya bada umurni jami’yan tsaro dasu kara kaimi wajen kare y’an jaridu a bakin ofishinsu na NUJ.

Sanarwa mai dauke da sa hannun Samuel Aruwan, mai magana da yawun gwamna ta ruwaito cewa “ba za ta sab’u ba a hana y’an jaridu yin aikin su wanda doka tabasu dama. Kuma Gwamnatin Kaduna gwamnatice mai dauka ka doka da kuma y’ancin fadin albarkacin baki.

“Siyasa ba hauka bane.”

Aruwan ya kara da cewa Gwamnati bazata kyale duk wani mahalukin da ke neman tada zaune tsaye ba da kuma duk masu yunkurin hana y’an jarida aikin su wadda doka tabasu dama suyi ba.

Wannan sakon tasami sa hannun babban mai magana da yawun gwamna wato

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s