Baza Mu Kuntata Maku Ba, El- Rufai Zuwa Ga Yan Jaridun Kaduna

IMG_20170806_142710_320
Gwamnatin Jihar Kaduna ta Jaddada wa ‘yan Jaridu a fadin jihar cewa kofofin ta har yanzu a bude take ga kowanne su, ta tabbatar da cewa ba zata Muzguna wa ko kuntata masu ba a fanni aikin su
 Maitaimakawa gwamna Nasiru Ahmed el-Rufai  na musamman harkar yada labarai da wayar wa jama’a da kai Mr. Samuel Aruwan ya bada wannan tabbacin ranar Lahadi, a lokacin da ya ziyarci Sakatariayar Yan Jaridu na Jihar ta kaduna domin jajanta masu da yayan kungiyar akan harin da yan ta’addan suka kai wa sakatariyar adaidai lokacin da ake ganawa da manema Labarai
 “A iyakar sani na gwamnatin Jihar ta nuna damuwar ta matuka, kuma babu shirin  muzgunawa ga yan yan jaridu a jihar, hasalima Yan jaridu abokanan harkokin mu.nena yau da kullum, babu wani ranar da gwamnati ta sha alwashin ko kuma niyyar Muzanta wani dan Jarida -“
Aruwan yayi maganar a lokacin yake danganta abubuwan da suke faruwa a jihar da yan jaridu da sauran masana’ntu , wanda gwamnatin elrufai keda alhakin wayar wa jama’a da kai
 “Kofar gwamnatin jihar a bude take ga shugabanci da yayan kungiyar yan jaridu. Idan kuna son karin bayani ko wani iri a shirye muke don muyi Bayani”
 Dangane da Cin zarafin yan Jariduu kuma ya nuna takaicin shi ya kuma ce bai kamata ba
“Ba zamu tsaya muna ganin ana cin zarafin yan jaridu muna kallo ba, wannan shine dalilin daya sa gwamnatin jihar kaduna ta sa kwamishinan yan sanda yayi bincike akan wannan ta’addancin kuma na tabbatar yazo kuma ya fara aikin shi tun tuni”
” ina son inyi amfani da wannan daman domin in sanar da duk wani dan jihar kaduna da yan jaridu babu dalilin da zai sa gwamnatin jihar ta kasa tsare masu lafiyar su, dukiyar su da mutuncin su ba”
 Anashi jawabin, shugaban kungiyar yan jaridu reshen jihar kaduna Kwamared Adamu Yusuf ya roki gwamnatin jihar da ta taimaka wa mambobinta wadanda suka rasa kaddarorinsu a lokacin da aka kawo masu farmaki
 ” Dayawan mambobin mu sun rasa kayayyakin su , kamar Wayoyin hannu guda 6, radiyon yan jaridu na zamani guda 5 da kuma kamera na liberty guda 1 wanda aka tarwatsa
IMG_20170806_142601_854 (1)
Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s